An Dauki Larabawa da Yan Kwaminis Aiki Wajen kai Hari ga Tagwayen gida a Ran  9/11.
ucgen

An Dauki Larabawa da Yan Kwaminis Aiki Wajen kai Hari ga Tagwayen gida a Ran 9/11.

6755

OKTAR BABUNA: Manzon mu Muhammad (saw) ya jawo hankalin mu akan yadda fitina zata kasance kamar kura da hayaki, kuma alamu ne zuwan Mahdi (as) fitinah zai bayyana kamar kura da hayaki,sai kuma wasu fitina su biyo baya.( Al-Muttaqi al-Hindi, Al-Burhan fi Alamat al-Mahdi Akhir az-Zaman). Kamar abinda ya faru a lokacin da kura da hayaki suka bayyana a New York ran 11 ga September 2001. Ance fitinah da hayaki ya bayyana,kuma ko ina cike yake da kura da hayaki.

ADNAN OKTAR:  Ku lura a cikin maganar manzo (saw)akwai hikima a ciki kuma cike yake da hikimomi masu yawa,fitnah zai bayyana tare da kura da hayaki ,kura da hayaki ana samun su a ko ina, abin nufi sai wani abu ya faru kafin ka ga kura da hayaki ya tashi ,kamar rusherar gida ko gobara,babban abin nufi anan shine rushewar gida.Amma kura shi yafi jan hankali tunda shi aka fara gani. kuma shine ya turnuke sama kafin a fara ganin hayaki,mutane suna mamaki suna cewa mun zo mun ga irin tasirin kura, amma ita fitnah babban kalma ce ,wannan fitnah shine ta wannan kura da hayaki.anfara da kura sai hayaki sune fitnah. An kai hari kan iraki da afganistan da kuma ana tsokanar kasashen musulmi ,shekarun da suka gabata cike yake da fittintinu.kuma kiristoti suna nemam fitnah don su jawo yaki a duniya. maida martanin  musulmi zai sa ya zama yaki kamar ka ce za’a  tada duniyar saboda rigingimu.

Wannan fitnah CIA ne ta shirya shi tare da manyan kiristoti da niyyar su tada hankalin duniya kuma sunyi amfani da rubabbun larabawa da yan komunis  a wani bangare anyi amfani da karya da larabawa masu son abin duniya .kuma duk sunyi karatun su a kasashen turawan ingila da amerika kuma anyi amfani dasu wajen aikata wannan mummunan aiki.

Kuma sunce jirgi yakai hari a Pentagon,”mun ga jirgin amma babu alamun sa a Pentagon, ko da kusa daya ba’a gani ba ko wani bangaren jirgin a inda ji kara,sun sa duniya cikin rudani da rashin kwanciyar hankali sunyi haka don su jawo hankalin mutane su yarda  abinda ya faru alhali babu abinda ya shafi Pentagon kuma babu wani bangaren jirgin da aka samu a pentagon.

.ina tambaya ina kurakuzan jirgi ? sunce ya narke to a nuna mana narkeken sunce ya riga ya narke ya waste yaya za’ayi ace jirgi ya fadi ace babu sauransa koda kadan, wanda kowa ya sani duk lokacin da jirgi ya fadi akan samu bangaren sa,amma wannan babu abinda aka samu,to yaya wannan ya zama daban?

 Mafi yawan hatsarin jirgi yakan bar sauran sassan jikinsa amma wannan jirgin babu wanda ya ga sassan jikin sa,kuma sun sa kowa ya yarda da cewa hakan mai faruwa ne kuma ya faru,game da rushewar gini kuwa shi ma akwai abin mamaki a ciki,jirgi ya doki gini sai gini ya kama da wuta.

 Hatsarin jirgi yana faruwa a kasshe mai yawa amma yaya za’a ce wai jirgi ya doki ginin kuma ace wuta ta kama a hawa ta daya da biyu da uku daga karshe gini ya fadi, musamman irin wannan gini da aka gina da karafuna, babu dalilin da zai sa ace ya fadi a dalilin wannan dukan da jirgin yayi ,wannan gina ta musamman ne . Shin abin tambaya anan shine wutar daga kasa ta faro? yaya jirgi zai doki gini ta sama kuma wuta ta tashi ta kasa?

OKTAR BABUNA: Rushewa gaba daya yana faruwa.

ADNAN OKTAR: Kuma dama hikima ta inginiyoyi ya nuna cewa ginin  zata fadi saboda ginin ya riga ya tsufa ,yana bukatar a rushe shi a sake sabo.  A wurare da dama a duniya akwai irin wannan hikimar da dabarun rushe tsohon gini, sukan yi amfani da  na’ura mai rushe gini,kamar yadda wannan gini ya rushe. kuma  za’a kama mutane da laifi sa’anan kuma a sake su rana daya,wanda a ke son a rike su sai a rike su tunda  dama sune ake bukatar kamawa.yanzu zan kara maka bayani don ka kara gamsuwa da abin mamaki kuma duk duniya zata gamsu.

 “Ance ka aikata wannan Laifi  ,ance musulmi sunyi aikata kaza da kaza ‘’,kamar yadda suke fadi’’ saboda haka zamu mamaye kasar ku dalilin abinda kuka aikata ‘’ sun kai hari kan Afghanistan da Iraq kuma sun rushe masu gidaje da kampanoni masu yawa kuma kullum sai rashin mutunci yake  karuwa akan kasashe musulmi .mutane da yawa suna ganin yin haka ya kamata ,kuma suna cewa basu ga  laifi a cikin kai hari kan musulmi ba.”ka ga haka  dajjal yake gudanar da aikin sa ta hanyoyi masu yawa, kuma wannan yana  daya daga cikin hanyar  dajjal da aikin su. 

Nov 14, 2010


SHARE
logo
logo
logo
logo
logo
Zazzagewa