YA ZAMA DOLE NE CEWA WATA RANA DUNIYA DA DUK ABUBUWAN DAKE CIKIN TA ZA SU GUSHE.
CIKIN AL-QUR’ANI MAI TSARKI: SURAH 22 :AYA 7 “BABU WANNI KO KWANTO BISA ZUWAN WANNAN LOKACI”.
GAMI DA SANYA WANNAN RANA TA KASANCE DAN ADAM BAI DA MASANIYAR LOKACIN ZUWATA.
ALLAH(SWT) YA SAUKARWA ANNABIN TSIRA MUHAMMAD(SAW) ABUBUWA GAMI DA LOKUTA DA ZA SU FARU WADANDA ZA SU NUNA KUSANTOWAR WANNAN LOKACI NA ALKIYAMAH.
A CIKIN WANNAN SHIRI, ZA KU GA IRIN WADANWAN ABUBUWA MANYA-MANYA DAGA CIKIN SU, FARAWA DAGA KARUWAR YAKE-YAKE GAMI DA RASHIN BIN DOKA DA RUGURGUZA MANYA-MANYA BIRANE, HAKA NAN KUMA DA YAWAITAR GIRGIZAR KASA , CIGABAN HARKOKIN KIMIYYA DA FASAHA, KAMAR YADDA ALLAH(SWT) YA BAYYONAWA ANNABI MUHAMMAD(SWT) CEWA IDAN AKA GA WADANNAN ABUBUWA TO FA LALLAI RANAR ALKIYAMA NA DAF DA ZUWA.