AINIHIN GASKIYA DANGANE DA RAYUWA A WANNAN DUNIYA

2418

BABU WANI ABIN HALITTA DA YA SAN DA YA SAN ABINDA ZAI FARU NAN ZUWA AWOYI KO MA DAKIKOKI MASU ZUWA.

DUKKANIN LOKUTAN DAKE SHUDEWA, KWANAKIN MU NE KE KARA KUSANTAR MUTUWA.

KO WANNE KWANA YA KAN KARA KUSANTO MANA DA RANAR ALKIYAMA.

A CIKIN WANNAN SHIRI, MUNA GAYYATA KA DA KA ZO DOMIN GANIN YANAYIN KASANCEWAR MU A WANNAN DUNIYA CIKIN HALI NA GASKIYA.

 

WATA YAR GAJERIYAR RAYUWACE MAI CIKE DA YAUDARA, ABUBUWAN JIN DADI, BAN SHA’AWA DAMA ALKAWA-RURRUKA, TO AMMA ITA GASKIYA TA BANBANTA KWARAI DA WADANNAN JERIN ABUBUWAN DA AKA LISSAFA A SAMA.

TO AMMA KA/KI KUDIRCE A ZUCIYAR KA/KI CEWA, WANNAN SHIRIN ZAI KASANCE DA ZAI KASANCE WANI GARGADI NA KARSE DA ZAI DINGA TUNA MAKA/KI DA RANAR MUTUWA.

KANA YA JAGORANCE KA/KI WAJEN SAKE YIN TUNANI WAJEN YIN IBADA GA ALLAH (SWT) MADOWAKIN SARKIN, GAMI DA RANAI ALKIYAMA.


SHARE
logo
logo
logo
logo
logo
Zazzagewa