OKTAR BABUNA: "Allah gafarta Mallam  Adnan, Shin lokacin da za’a tara Mutane wajen Hisabi ,za’a  tashe su ne cikin kamannin su da fuskokin  da aka sansu dashi anan duniya idan kiyama ta tsaya?. Misali  zamu iya gane fuskokin mutane da muka sani  anan duniya da Manzannin da aka bamu labarinsu a can Lahira? Hikmet Samil."

ADNAN OKTAR: Kwarai kuwa ,Manzanni zasu tashi cikin Kyakkyawar surar da aka san su dashi a nan duniya ,Amma su kafirai za’a tashe su Cikin Mummunar Sura.Halittar su bazata cika ba,Kodai ba Hannu ko Babu Kafafuwa.Saboda sun ki cika Umurnin Ubangijin su anan  Duniya, Saboda Wannan Dalili  Halittar su Bazata Cika ba acan lahira, Insha'Allah.