1. Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."
2. "Mamallakin mutane."
3. "Abin bautãwar mutãne."
4. "Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."
5. "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."
6. "Daga aljannu da mutane."