1. Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"
2. "Daga sharrin abin da Ya halitta."
3. "Da sharrin dare, idan ya yi duhu."
4. "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle."
5. "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."